Wani Pastor ya tafi sama zuwa Aljanna domin kamawa jama'ar sa ɗaki, guzurin soyayyun kaji


Uncle2023/10/15 14:09
Follow

Kamar yadda zaku gani ga mabiyansa ne suka ɗaga shi sama yana ƙoƙarin shiga cikin rufin Silin inda ta nan ne zai fasa rufin kwano ya wuce can sama zuwa Aljanna don ya kama musu gidaje kamar yadda yace. Faston kafin ya tafi saida ya umarce su da su haɗa masa guzurin abincin da zai riƙa ci a kan hanyar zuwa aljannar kafin ya dawo. Tuni mabiyan sa, suka siyo gasassun kaji da balangu da tsire mai zafi da ruwan roba da kayan marmari suka aje masa a cikin rufin Silin ɗin idan yaje sama

Wani Pastor ya tafi sama zuwa Aljanna domin kamawa jama'ar sa ɗaki, guzurin soyayyun kaji

Share - Wani Pastor ya tafi sama zuwa Aljanna domin kamawa jama'ar sa ɗaki, guzurin soyayyun kaji

Support this user by sending bitcoin - Learn more

Follow

0 comments

Be the first to comment!

This post is waiting for your feedback.
Share your thoughts and join the conversation.