GA LABARIN LAKHABIN DA AKE YIWA HAMZA IBN ABDULMUTALLIB


Follow

...In Ba Ka Labarin Laqabin Da Ake Yi Wa Hamza Ibn Abdulmutallib??? Shi Ne; Asadullahi(Zakin Allah). Ka Tsaya Akan Gaskiya, Ka Yi Rigima Da Kowace Irin 'Karya. Domin Babu Wata Jarumta Da Ta Wuce Jajircewa Akan Gaskiya. Kar Ka Damu Da Duniya, Domin Ba Ta Karrama Wanda Ya Tsaya 'Kyam Akan Gaskiya, Sai Bayan Ba Ya Nan. Amma Mafi Kyan Riba Ita Ce Ribar Da Ka Ci a Lahira. ALLAH Ya Bamu Juriyar Bin Gaskiya(Duk Inda Muka Ganta/Sameta), alfarman manzon Allah s.a.ww Amin.

Support this user by bitcoin tipping - How to tip bitcoin?

Send bitcoin to this address

0 comments