G.musty solution2021/11/08 12:08
Follow

Kadan daga cikin ayyukan shugaban kas

Mallam

G Ayyukan shugaban kas

#KARANTA

#Nasarorin_Buhari_A_Mulkin_Sa

1. A FANNIN ILlMI๐Ÿ‘‡

1)- Ya Gina Jami'ar data Shafi aiyukan Teku da Tukin jirgin ruwa da gyaran-sa wato (Maritime University) a jihar Delta dake Shiyar kudu maso kudancin Najeria.

2)- Ya Gina Jami'ar Soji (Army University) dake Garin Biu, jihar Borno shiyar Arewa maso Gabas.

3)- Ya Gina Jami'a ta Harkokin Noma (Agriculture) dake Garin Zuru, jihar Kebbi shiyar Arewa maso Yamma.

4)- Ya Gina Jami'ar Sufuri a Garin Daura jihar Katsina, shiyar Arewa maso yamma.

5)- Samar da kudade sama da Naira Biliyan Dari hudu (400 billon) ga Jami'oin dake kasar nan ta hanyar Hukumar Asusun tallafin Ilmin Mai Zurfi (TETFUND)...

6)- Ya Gina Jami'a ta aikin Sojin Sama a Garin Tafawa Balewa dake Jihar Bauchi Shiyar Arewa maso Gabas.

7)- Ana Gina Sabbin Kolejojin Ilmi guda Shida (6) a Jihohi kamar haka;-

A) Bauchi

B) Benue

C) Ebonyi

D) Osun

E) Sokoto

F) Edo

G) Ya kafa Kwalejin Kimiyya da Safaha a Garin Daura jihar Katsina

8 Karin Manyan Jami'oi Na Musamman A kowacce Shiya ta kasarnan.

9. A FANNIN LAFIYA ๐Ÿ‘‡

1) Ginin Babban Asibitin Jinya na Sojin Sama a Garin Daura Jihar Katsina.

2)- Babban Asibin Sojin Sama a Garin Bauchi, dake Jihar Bauchi.

3)- Asibitin Mata da Kananan Yara dake Daura jihar Katsina.

4)- Gina Asibitin Soji dake Garin Kaduna jihar Kaduna.

5)- Gina Cibiyar Kula da masu dauke da Cutar Daji (Cancer) a Birnin Tarayya Abuja.

6)- Gina Cibiyar Kula da masu Dauke da cutar Daji (Cancer) a Babbar Jami'ar koyar wa ta Gwamnatin Tarayya dake Lagos. Jihar Lagos.

7. Ingantawa, gyarawa da samar da kayan Aiki Ga Manyan Asibitocin Gwabnatin Tarayya a kowacce jiha dake fadin Nijeriya.

10. A FANNIN GADOJI ๐Ÿ‘‡

1)- Babbar Gadar nan data Hada jihohin Delta da Anambra (Second Niger Bridge)

2)- Aikin Babbar Gadar nan ta Kogin Benue (Second Benue Bridge)

3)- Aikin Gina Gadar Loko zuwa Oweto data hada Jihohin Nasarawa da Benue da KUMA yankin Kudu maso Gabas.

4). Ana aikin ginin gadar garin ibbi dake jihar Taraba.

11. TASHAR JIRAGEN RUWA.๐Ÿ‘‡

1)- Gina tashar jirgin Ruwa a Baro dake jihar Niger (Baro Inland water Port)

2)- Gina Tashar jiragen kasa a Kaduna (Kaduna Dry Port)

3)- Tashar Jirgin ruwa na shiyar kudu-maso-kudu, a Jihar Delta (Eastern Port)

4)- Gyara babbar tashar Bony a jihar Rivers.

5). Gina tashar kaya dake tudu, a Zawa-Ciki Dake jihar Kano (Dry port Kano)

12. SABBIN HUKUMOMIN GWABNATI Da ya Kirkiro

1)- Ya kirkiro Hukumar Raya yankin Arewa maso Gabas (Northeast Development Commission) domin inganta yankin, sakammakon 6arnar rikicin boko-haram.

2)- Ya kirkiro Hukumar Raya yankin kudu maso Gabas (South-East Development Commission)

13. HANYOYIN MOTA.๐Ÿ‘‡

1)- Babbar hanyar Lagos zuwa Sagamu zuwa Ibadan.

2)- Babbar Hanyar Kano zuwa Maiduguri.

3)- Babbar Hanyar Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano.

4)- Babbar Hanyar moto ta Apapa zuwa Oshodi zuwa Oworonshoki jihar lagos.

5)- Gina Sabon Hanyar Filin Girgin sama na kasa da kasa dake Birnin Tarayya Abuja.

6)- Babbar Hanyar Enugu zuwa Port Harcourt.

7)- Babbar Hanyar Abuja zuwa Keffi zuwa Lafiya zuwa Makurdi.

8 Kano Zuwa Katsina

9. Bauchi zuwa Gombe

10. P/herct Zuwa Asaba

11. Niger Bridge

12. Jada zuwa Ganye

13. Mayo belwa zuwa Toungo

14. Makodi zuwa Lokoja

15. Damaturu zuwa Pataskum

16. Ibadan zuwa Oyo

17. Shagamu zuwa. Onisha

18. Yola zuwa Gombe

19. Bodin sa'adu zuwa llorin

20. Yola zuwa Lamurde

21. Enugu. Zuwa Phort-hercort

22. Lafiyar lamurde zuwa Numan

23. Numan. Zuwa Jalingo

24. Kaltingo. Zuwa Gombe

25. Ibadan zuwa Lagos

26. Kano zuwa Maiduguri

27.. Oteke zuwa Phort-hercort

28. Katsina zuwa Kano

29. Abuja zuwa Kaduna

30. Zari'a zuwa kaduna

31. Funtuwa zuwa Gusau

14. TASHAR JIRAGEN SAMA.๐Ÿ‘‡

1)- Gyaran Tashar Jiragen Sama dake Abuja.

2)- Gyaran Tashar Jiragen Sama dake Lagos.

3)- Gyaran Tashar Jiragen Sama dake Port Harcourt.

4)- Gyaran Tashar Jiragen Sama dake Enugu.

5)- Gyaran Tashar Jiragen Sama dake Kano.

6)- Gyaran tashar jirgin sama dake Kaduna

15. WUTAN LANTARKI.๐Ÿ‘‡

1)- Gina Tashar Samar da Lantarki na Dadin Kowa a jihar Gombe.

2)- Kammala aikin Tashar Samar da Lantarki ta Kashimbilla.

3)- Ana aikin Kwangilar Tashar Lantarki na Mambilla.

4)- Samar da tashar lantarki mai zaman kanshi a Babban Kasuwar Ariaria dake Aba jihar Abia.

5)- Samar da Tashar Lantarki mai zaman kanshi a Babbar Kasuwar Sabon Gari dake Kano, jihar Kano.

6)- Samar da Tashar Lantarki mai zaman kanshi a Rukunin Kasuwar Surulleri dake Lagos.

7)- Samar da Tashar Lantarki mai zaman kanshi wa Manyan Jami'oin Gwamnatin Tarayya 37 dake fadin kasar nan.

8)- Samar da Tashar Lantarki mai zaman kanshi wa Manyan Asibitocin Koyarwa guda 7.

9)- Aikin Tono Mai a Alkaleri jihar Bauchi.

10)- Samarda. Manyan Injinan bayar da wutar lantarki a jihohin nijeriya 36 domin inganta karfin wutar.

16. Hanyar JIRAGEN KASA.๐Ÿ‘‡

1)- Gina Hanyar Jirgin kasa na Abuja Metro-politant

2)- Gina Hanyar Jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna.

3)- Gina Hanyar Girgin kasa na Itakpe zuwa Jihar Kogi zuwa Warri Jihar Delta.

4)- Gina Hanyar Jirgin kasa na Lagos zuwa Abeokuta jihar Ogun.

5)- Gina Hanyar Jirgin kasa na Abeokuta jihar Ogun zuwa Ibadan jihar Oyo.

6)- Fara aikin Gina Hanyar Jirgin kasa daga Lagos zuwa Kaduna zuwa Kano

7)- An gina Taskar baje kolin Jiragen kasa dake Ogun

8. Aikin hanyar jirgin kasa daga Kano zuwa Katsina zuwa Maradi Kasar Niker

17. KASUWANCI๐Ÿ‘‡

1)- Ya Samar da Babban Kamfanin Sarrafa Shinkafa irinsa na farkoa yankin Afirka, Mai-suna WACOT a jihar Kebbi.

2)- Ya gina Babban kamfani Samar da abincin Tsuntsaye da Dabbobi a Afirka OLAM a jihar Kaduna.

3)- Ya gina Babban kamfanin Samar da Suga irinsa na farko a Afirka, Mai suna SUNTI dake Jihar Niger.

4. Tallafi ga Masu Manyan Masana'antu DA kana na domin infanta hanyoyin kasuwanci

17. WALWALAR JAMA'AR KASA๐Ÿ‘‡

1)- Kara Albashi ma'aikata, mafi karanci naira Dubu talatin 3000.

2)- Samar da aikin Npower ga Matasa Dubu dari biyar 1,500,000, yana basu Albashin Dubu Talatin 30,000 Kowanne wata.

3)- Ciyar da yara 'yan Makaranta Kyauta.

4)- Samar da Trader Moni ga Kananan 'yan kasuwa.

5)- Samar da Farmer Mini ga Manoma.

18. Ma'aikata da Yan-FANSHO๐Ÿ‘‡

1)- Ana biya kudin Hutu na Ma'aikatan Gwamnati.

2)- Ana biya kudin Guratuti na Ma'aikatan Gwamnati.

3)- Anbiya hakkokin Sojojin da sukayi yajin Biyafara bayan Shekaru aru aru.

4)- Anbiya kudaden Jami'an 'yan Sanda da suka kammala aiki.

5)- An biya kudaden Ma'aikatan Kamfanin jirgin Sama na kasa daya ruguje da hakkokin su.

19. A Fannin RUWA๐Ÿ‘‡

1)- Aikin Samar da Ruwa na Ogbia a Jihar Bayelsa.

2)- Aikin Samar da Ruwa na Sabke, Dutsi da Mashi a jihar Katsina.

3)- Aikin Dam na Kashimbila dake Jihar Taraba.

4)- Aikin Samar da Dam a Ogwashi-Uku dake Jihar Delta.

5)- Aikin Dam na Shagari, don Noman Rani a jihar Sokoto.

20. SAMAR DA GIDAJE.๐Ÿ‘‡

1)- Ya Samar da Rukunin Gidaje Dubu Goma 10,000 a Jihohi 36 dake fadin kasar nan..

2)-Ya sake Samar da wasu gidajen guda 25,000 na daban karkashin Shirin (Buhari Quarter housing scheme) a Jihohi kasar nan, 36

21. Tsaro๐Ÿ‘‡

1- Ya Magance kaso 85 na Matsalar Boko haram

2- Ya Magance matsalar Tashin Bom a Kasar-mu

3- Anyi Kokarin Kawo karshen Matsalar Yan Bidiga

4- Ana kokarin Magance Matsalar Satar Mutane

5- Samawa rundunonin tsaro kayan aiki

6- Samar da jiragen Yaki

7- Daukar Jami'an Yan-sanda sama da dubu 50

8- Daukar jami'an Sojin Kasa, sama Dana ruwa

9- Daukar Jami'an DSS, Civil defence, Custom, Immigration da Jami'an Gidan Yari.

10- Ya Samar da Manyan barikokin Sojojin Kasa DA na Sama a yankunan dake fama da matsalar yan bindiga, musamman a jihar Zamfara.

11. Ya sayo Jiragen Saman Yaki, Da Manyan Motocin Yaki Da Manyan Jiragen ruwa ga rundunar Tsaron Sojojin Sama, Na kasa da na ruwa.

12. Ya siyowa Rundunar Yan-sandan NIJERIYA Kayan Aiki. Tndaga kan motoci sabbin Bindugu da dai sauran Kayan aikin dazasu taimaka wajan aikin Tsaron kasar-mu NIJERIYA.

22. Noma๐Ÿ‘‡

1- Ya Samar da Takin Zamani cikin sauki ga manoma

2- Ya bayar da tallafin kayan aiki ga manoma

3- Ya bayar da tallaafin kudi ga manoma

4- Ya Gina Cibiyoyin bincike akan harkokin aikin Noma a jihohin Nijeriya 36

5- Ya Gina Sabbin Dama-damai domin Bunkasa Noman Rani DA Kuma noman damuna

6- An yashe manyan Koguna da hanyoyin da ruwa ke gudana domin inganta harkar noman rani da damuna a kogunan HADEJA Jama'are

7- Ya ha6aka noman Shinkafa a fadin nijeriya, Yanzu Haka an rage Shgowa da shinkafa daga waje DA kaso 95%

23. Aikin Hakar Man Petrol๐Ÿ‘‡

- Ya Bada Aikin Hako Man Petir A jihohin

Barno

Yobe

Bauchi

Gombe da

jihar Benue

Wannan Jadawali kadan ne Cikin Aiyukan Maigirma Shugaban kasa Malam Muhammadu Buhari Mai gaskiya da ya Cimma, daga 2015 zuwa 2021. Bayan An sami faduwar kudin shiga da matsalar tattalin arziki da faduwar darajar Man petrol a kasarmu Nijeriya. Ga kuma Annobar Cutar Korona.

Ya Allah

KA taimaki Malam Muhammad Buhari da Al'ummar Nijeriya baki Daya ameen....

Follow

Support this user by tipping bitcoin - How to tip bitcoin?

Send bitcoin to this address

Comment (0)

Advertisements