Wani Pastor ya tafi sama zuwa Aljanna domin kamawa jama'ar sa ɗaki, guzurin soyayyun kaji


Uncle2023/10/15 14:09
フォロー

Kamar yadda zaku gani ga mabiyansa ne suka ɗaga shi sama yana ƙoƙarin shiga cikin rufin Silin inda ta nan ne zai fasa rufin kwano ya wuce can sama zuwa Aljanna don ya kama musu gidaje kamar yadda yace. Faston kafin ya tafi saida ya umarce su da su haɗa masa guzurin abincin da zai riƙa ci a kan hanyar zuwa aljannar kafin ya dawo. Tuni mabiyan sa, suka siyo gasassun kaji da balangu da tsire mai zafi da ruwan roba da kayan marmari suka aje masa a cikin rufin Silin ɗin idan yaje sama

Wani Pastor ya tafi sama zuwa Aljanna domin kamawa jama'ar sa ɗaki, guzurin soyayyun kaji

シェア - Wani Pastor ya tafi sama zuwa Aljanna domin kamawa jama'ar sa ɗaki, guzurin soyayyun kaji

ビットコインで投げ銭してこのユーザーを応援できます - 詳細

フォロー

0 件のコメント

この投稿にコメントしよう!

この投稿にはまだコメントがありません。
ぜひあなたの声を聞かせてください。