
Babu mamaki yanda idanuwaki ke satar zuciya haka murmushiaki yake Kara saurin bugawar zuciyata.Kamar yanda kinka San cewa amo na sautikin Yana tasiri ko a kumu wan Yan uwanki Haka nake Jin canzawar yanayina duk locacin da nake Jin muryarki ki Kara godiyar Allah Akan taron baiwa da ya Baki.
Farkon rayuwata nayi a baya dariya nake ga wadanda Duke soyayya har nake gani shrine sukayi saboda ban yards da siddabarun da ke acikinta ba Amma yau na samu damar gaya Miki cewa kin canza kowane motsi na rayuwata har nake Jin Kamar zan iya daukar nauyin kowane Mai yin soyayya ya samu cikar dukan muradin shi yanzu na yards idai har akwai soyayya aduniya to sanadinki ne.
0 件のコメント
この投稿にコメントしよう!
この投稿にはまだコメントがありません。
ぜひあなたの声を聞かせてください。